Friday, 23 March 2018

Majalisar ta amince da mukaman A'isha Ahmad da Edward Adam a matsayin mataimakan gwamnan CBN

Majalisar dattawa ta tantance, A'isha Ahmad da Edward Adam a matsayin mataimakan gwamnan babban bankin Najeriya, CBN a takaice, da yake magana akan wannan lamari, kakakin majalisar dattijai, Bukola Saraki ya yabawa abokan aikinshi da suka bada hadin kai wajan tabbatar da A'isha da Edward.Sannan kuma yayi fatan cewa sabbin mataimakan gwamnan babban bankin zasu yi aki tare dan kawo cigaba da tattalin arzikin Najeriya.

No comments:

Post a Comment