Friday, 9 March 2018

Mansoor Sadik na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Tsohon tauraron fina-finan Hausa kuma me bayar da umarni, Mansoor Sadik na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, Muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.

No comments:

Post a Comment