Saturday, 31 March 2018

Mansura Isa ta kai ziyara gidan marayu

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, Mansurah Isah ta kai ziyara gidan marayu inda ta raba musu kayan masarufi, yara kuma ta raba musu alawa, a tare da ita akwai tsohuwar tauraruwar, Aina'u Ade, Laila.


Muna fatan Allah ya saka musu da Alheri ya kuma karo mana irinsu cikin al-umma.


No comments:

Post a Comment