Tuesday, 13 March 2018

Mansura Isa tayi murnar zagayowar ranar haihuwar mahaifiyarta

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa, matar Sani Danja, Zaki, Mansura Ida ta yi murnar zagayowar ranar haihuwar mahaifiyarta, muna tayasu murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.


No comments:

Post a Comment