Wednesday, 14 March 2018

Maryam Gidado 'yar kwalisa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado kenan a wannan tsohon hoton nata da ta saka a dandalinta na sada zumunta da muhawara tana rike da kugu, hoton ya dauki hankula.

No comments:

Post a Comment