Thursday, 29 March 2018

Maryam Gidado 'yar kwalisa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado kenan a wadannan hotunan nata da ta sha kyau,da alama tana aikin daukar wani fimne, hotunan sun dauki hankula.

No comments:

Post a Comment