Thursday, 22 March 2018

Masoyin Amina Amal ya sai mata sabuwar wayar iphone

Jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal ta bayyana sabuwar wayar iphone da masoyinta ya saya mata inda ta ce mai ta gode kuma tana sonshi amma bata bayyana ko wanene ba, muna tayata murna.


No comments:

Post a Comment