Monday, 19 March 2018

Matar mataimakin shugaban kasa ta yiwa diyarta kek da hannunta

Matar mataimakin shugaban kasa, Dolapo Osinbajo ta bayyana yanda ta yiwa diyarta, Damilola kek dan murnar aurenta dashi, Dolapo ta saka hotunan tun daga yanda ta fara murza da hada kayan sarrafa Kek din har zuwa lokacin da ta gamashi, abin ya kayatar sosai.No comments:

Post a Comment