Monday, 19 March 2018

Matar mataimakin shugaban kasar Ghana tare da Amina J. Muhammad a MDD

Matar mataimakin shugaban kasar Ghana, Samira Bawumia kenan tare da mataimakiyar sakataren majalisar dinkin Duniya Amina J. Muhammad lokacin da ta kai ziyara majalisar a can birnin New York na kasar Ingila kamar yanda ta bayyana.


Tace sun tattauna akan lamurran da suka shafi cigaban al-umma musamman mata.

No comments:

Post a Comment