Saturday, 31 March 2018

Matasan jihar Bauchi sun nuna goyon baya ga shugaba Buhari ya sake tsayawa takarar shugaban kasa

A yaune matasan jihar Bauchi suka yi tattaki dan nuna goyon baya ga shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya sake tsayawa takarar shugaban kasa karo na biyu a zaben shekarar 2019 idan Allah ya kaimu.
No comments:

Post a Comment