Saturday, 17 March 2018

Matashi daga Arewa ya kammala karatu daga jami'ar kasar Ingila da sakamako me daraja ta daya

Wani bawan Allah me suna Adam Lamis Dikko daga jihar Katsina ya kammala karatun digiri daga jam'ar Buckingham dake kasar  ingila inda ya samu sakamako me daraja ta daya watau ' first Class' a turance anan shine iyayenshi suke murnar kammala makaranta da wannan nasara da ya samu.


Muna tayashi murna da fatan Allah ya sanyawa karatu Albarka.

No comments:

Post a Comment