Saturday, 3 March 2018

Matashi dan shekaru 26 ya fito neman takarar gwamna a jihar Yobe

Wannan matashin dan siyasar me shekaru 26, Adamu Badamasi Adamu ya fito takarar neman kujerar gwamna a jihar Yobe, anyi ittifakin cewa shine mutum me karancin shekaru da ya taba fitowa neman takarar kujerar gwamna.Rahotanni sun bayyana cewa matashin yayi suna a jiyar Yobe wajan tallafawa matasa da jari da kuma kayan yin sana'o'i dan dogaro da kai. Muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment