Friday, 30 March 2018

Matashin soja da 'yan ta'adda suka kashe

Hazikin matashin soja, Adam Muhammad kenan, daya daga cikin sojoji goma sha daya da 'yan ta'adda suka kashe a kan hanyar Birnin Gwari zuwa Funtua kenan, anyi jana'izarsu jiya Alhamis, muna fatan Allah ya gafarta mishi da sauran 'yan uwa da suka rigamu gidan gaskiya.No comments:

Post a Comment