Friday, 9 March 2018

'Maza ku rika ba mata filawa: Tana kara kauna: Ba koda yaushe abinci ba'>>Hadiza Gabon

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta bayyana cewa an bata filawa a jiya, ranar mata ta Duniya a makarantar koyar da aikin daukar fim da taje a kasar Morocco, ta kara da cewa filawa na kara Kauna saboda haka tayi kira ga maza da su rika baiwa mata filawa ba ko da yaushe abinci ba.
No comments:

Post a Comment