Thursday, 8 March 2018

Mazaje: Kalli Tijjani Asase tare da Sinana

Taurarin fina-finan Hausa, Tijjani Asase tare da Ibrahim Sinana kenan a wannan hoton nasu da suka dauka tare, Tijjani yace su abokan junane kuma abokan sana'ane, muna musu fatan Aljeri.

No comments:

Post a Comment