Friday, 9 March 2018

MC Tagwaye na Baba Buhari

Tauraron me wasan barkwanci ta hanyar kwaikwayar muryar shugaban kasa, Muhammadu Buhari, MC Tagwaye kenan a wannan hoton yake fitowa daga wata kyankyareriyar mota, irin yanayin fitowar tashi kamar ta shugaba Buhari.


Muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment