Saturday, 10 March 2018

MC Tagwaye tare da Aminu Bello Masari

Tauraron me wasan barkwanci ta hanyar kwaikwayar muryar shugaban kasan, MC Tagwaye kenan tare da gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari a lokacin da ya kaimai ziyara a ofishinshi, Muna musu fatan alheri.

No comments:

Post a Comment