Monday, 12 March 2018

Me baiwa gwamnan kano shawara yayi magana akan hotunan bikin Fatima Ganduje: Karanta yanda yayi ta gwagwarmaya da mutane akan wannan batu bayan da yace ' Shiriya ta Allah ce'

Me baiwa gwamnan jihar Kano shawara akan sabbin kafofin watsa labarai, Salihu Tanko Yakasai yayi bayani akan hotuna da bidiyo na bikin diyar gwamnan jihar da suka jawo cece-kuce a cikin 'yan kwanakinnan, Salihu yace ita tarbiyya a hannun Allah take kuma sai wanda Allah ya kubutar idan kaga wani ya kauce hanya toh naka kai masa addu'a ka ja bakinka kai shiru.Ya kara da cewa Domin baka fi karfin Allah ya jarrabeka ba ko wani naka kowa ka gani da nasa kashin, Allah ya shirye mu ya kare muna imanin mu Amin.

Bayan wannan jawabi nashi wasu sunyi ta jefomai tambayoyi ta maganganu duk akan bikin diyar Gwamnan, haka kuma dai yayi ta kare iya wanda zai iya karewa.
Gadai yanda bin ya kasance kamar haka:


No comments:

Post a Comment