Tuesday, 27 March 2018

Me tsaron lafiyar shugaba Buhari, Lawal Abubakar ya cika shekaru 45 da haihuwa

Me tsaron lafiyar shugaban kasa, kanal Muhammad Lawal Abubakar ya cika shekaru Arba'in da biyar da haihuwa, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.No comments:

Post a Comment