Friday, 16 March 2018

'Na yafe maka duk laifin da ka taba min da wanda zaka min nan gaba'>>Adam A. Zango ya gayawa Ado Gwanja

Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango yace wa abokin aikinshi Ado Gwanja ya yafemai duk wani laifi da ya taba mishi dama wanda zai mishi nan gaba, Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment