Friday, 2 March 2018

Nafisa Abdullahi 'yar kwalisa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar, fuskarta babu irin kwalliyarnan ta zamani amma duk da haka tayi kyau, muna mata fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment