Saturday, 24 March 2018

Nafisa Abdullahi zata fito a shirin fim din turanci

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi zata fito a cikin wani shirin fim na turanci da za'a fara nunawa a gidan talabijin na kasa, NTA me suna In Love And Ashes, kusan za'a iya cewa wannan shine babban shirin fim na turanci da jarumar zata fiti a ciki.


Sani Musa Danja, Zaki na daya daga cikin taurarin da zasu fito a wannan shiri, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment