Monday, 5 March 2018

'Najeriya Banzar kasa ce'>>Nafisa Abdullahi

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta bayyana irin yanda take ganin Najeriya da mutanenta sun lalace matuka irin yanda babu wani abin azo a gani tattare da ita, Nafisar ta bayyana hakane a dandalinta da sada zumunta da muhawara na Twitter inda tace gaba dayan mu('yan Najeriya) mun shigan gade.ko a jiya ma Nafisar ta bayyana cewa Najeriya banzar kasa ce, inda wasu suka yarda da abinda tace wasu kuma suka bayyana cewa sai addu'a, wasu kuma ce mata a haka a lalacen ta samu masoya har ta kai inda takai.


No comments:

Post a Comment