Tuesday, 13 March 2018

Nazir Ahmad dan kwalisa

Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad, Sarkin waka kenan a wannan hoton nashi daya sha kwalliya, ya haskaka, muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment