Tuesday, 20 March 2018

Nazir Ahmad na shakatawa da 'ya'yanshi

Tauraron mawakin Hausa, Nazir Ahmad Sarkin waka kenan a wadannan hotunan yana shakatawa tare da 'ya'yanshi, hotunan nasu sun kayatar muna musu fatan Alheri.No comments:

Post a Comment