Monday, 26 March 2018

'Ni da matata 'yar Aljanna'>>Nura Hussain

Tauraron fina-finan Hausa, Nura Hussain kenan tare da matarshi a wannan hoton nasu, ya yabe ta da cewa 'yar Aljannace, muna musu fatan Alheri da kuma Allah ya kara dankon soyayya.

No comments:

Post a Comment