Saturday, 31 March 2018

'Nice mace ta farko a Kannywood: In Allah ya yarda zan sake komawa Makka'>>Daso

Tauraruwar fina-finan Hausa, Saratu Gidado wadda akafi sani da Daso kenan a wannan hoton nata da ta sha daurin dan kwali na musamman, ta bayyana cewa itace mace ta farko a masana'antar fina-finan Hausa, kuma idan Allah ya yarda zata sake komawa kasa me tsarki dan yin Ibada.


Muna fatan Allah ya amsa mata wannan fata nata.


No comments:

Post a Comment