Monday, 5 March 2018

'Nina wallahi bazan auri talaka ba'>>inji wata budurwa bayan da ta ga yanda aka gudanar da bikin Fatima Ganduje


Wata baiwar Allah bayan da ta ga yanda aka gudanar da bikin diyar gwamnan jihar Kano, Fatima Abdullahi Umar Ganduje, tace itama fa ba zata taba yarda ta auri talaka ba, daga dan gwamna sai dai dan wani attajirin me kudi.


A sakon da ta aikawa shafin northernblog, baiwar Allah ta bayyana cewa, ku duba fa kuga babanta Gwamna, sirikinta gwamna, mijinta dan gwamna, wakilinta shugaban kasa, wanda ya bayar da sadakinta, Bola Tinubu, sanannen dan siyasa, wanda ya rike abin magana, gwamna, wadanda suka halarci gurin bikin gwamnoni ashirin ga me kudin Duniya, Dangote da Indimi ga sarkin Kano ga shugaban sanatoci, Bukola Saraki, ga lefenta wajan akwati talatin. A karshe dai ta ce itama wallahi ba zata auri talaka ba.

Ga abinda ta rubuta kamar haka:

No comments:

Post a Comment