Wednesday, 7 March 2018

Nuhu Abdullahi yayi sabuwar mota

Tauraron fina-finan Hausa, Nuhu Abdullahi yayi sabuwar mota kirar Marsandi, ya bayyana cewa daya daga cikin abubuwan da ya ke da burin yi a wannan shekarar ta 2018 ya cika, muna tayashi murna da fatan Allah ya tsare ya karo arziki me amfani.No comments:

Post a Comment