Wednesday, 14 March 2018

Nura M. Inuwa yaje aikin Umrah

Tauraron mawakin Hausa, Nura M. Inuwa yaje aikin Umrah, muna mishi fatan Allah ya amsa Ibada ya kuma dawo dashi gida lafiya.No comments:

Post a Comment