Sunday, 25 March 2018

Osinbajo ya kai ziyara jihar Bauchi inda ya musu ta'ziyya

Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya kai ziyara jihar Bauchi inda ya mika ta'aziyyarshi ga jama'ar jihar akan rasuwar marigayi sanata Ali Wakili, ya ziyarci fadar me martaba sarkin Bauchi sannan kuma ya gana da Gwamnan na Bauchi.


Muna fatan Allah ya jikan  Sanata Ali Wakili.


No comments:

Post a Comment