Saturday, 31 March 2018

Paparoma ya wankewa fursunoni kafafuwansu

Shugaban kiristoci, Paparoma Francis kenan yake sumbatar kafar daya daga cikin fursunonin da ya wakewa kafa a gidan yarin kasar Italiya, Francis yana wannan abune dan bikin addinin kiristan na Good Friday da Easter Monday.


Francis ya wankewa wasu daga cikin fursunonin kafafuwansu ciki hadda 'yan Najeriya akwai kuma musulmi guda byu da mabiya addini Buddah da kuma kirista.
Reuters.

No comments:

Post a Comment