Wednesday, 14 March 2018

'Rahama Sadau ki tuba: Har yanzu baki makara ba'>>Bello Muhammad Bello

Bayan taya Rahama Sadau murnar samun kyautar da aka bata a kasar Amurka, Bello Muhammad Bello, General BMB yayi kira ga Rahamar da tayi amfani da daukakar da Allah bata wajan neman kusanta zuwa ga Allah da nema ta hanyar tuba da neman gafarar Allah.


Bello yace haryanzu lokaci be kurewa jarumar ba, zata iya rokon gafarar Allah kuma ya yafe mata, domin Allah me gafarta dukkan zunubaine

No comments:

Post a Comment