Monday, 12 March 2018

Ranar Mahaifiya ta Duniya: Maryam Booth ta yabi mahaifiyarta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth ta saka wasu tsaffin hotunan ta da kanin ta tare da mahaifiyarsu inda ta yabi mahaifiyar tata a matsayin murnar zagayowar ranar mahaifiya ta Duniya, Mahaifiyar tasu Zainab Booth wadda itama tsohuwar jarumar fina-finan Hausa ce amma yanzu ba'a cika ganinta a cikin fim ba.Muna musu fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment