Monday, 12 March 2018

'Rawar da Fatima Ganduje tayi ta birgeni'>>Daso

A  yayinda mutane da dama suka yi Allah wadai da rawar da diyar gwamnan jihar Kano Fatima Abdullahi Umar Ganduje ta tika a gurin bikinta, tauraruwar fina-finan Hausa, Saratu Gidado wadda akafi sani da Daso ta bayyana cewa ita gaskiya Fatimar ta birgeta domin ranar aurentane dole ta cashe.


Daso ta kara da cewa taso a gayyaceta gurin bikin da da ita za'a cashe.

No comments:

Post a Comment