Friday, 2 March 2018

Sadik Sani Sadik na murnar cika shekaru 5 da yin aure

Tauraron fina-finan Hausa, Sadik Sani Sadik na murnar cika shekaru biyar da yin aure, muna tayashi murna da fatan Allah ya albarkaci iyali ya kara soyayya da fahimtar juna.

No comments:

Post a Comment