Friday, 9 March 2018

Saeed Nagudu da wadda zai aura a gurin liyafar cin abincin dare

Mawakin Hausa, Saeed Nagudu kenan da wadda zai aura a gurin liyafar cin abincin dare da suka shirya wadda 'yan uwa da abokan arziki suka halarta dan tayasu murna, a gobene idan Allah ya kaimu za'a daura auren nasu.


Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment