Sunday, 4 March 2018

Sa'id Nagudu zai angwance

Tauraron mawakin Hausa, Sa'id Nagudu kenan a wannan hoton nashi na kamin biki tare da wadda zai aura, ya bayyana cewa ranar 10 ga watan Maris dinnan da muke ciki idan Allah ya kaimu za'a daura musu aure.


Muna musu fatan Alheri da kuma Allah yasa ayi lafiya ya kuma basu zu'ri'a ta gari.

No comments:

Post a Comment