Friday, 30 March 2018

Sani Musa Danja da Nafisa Abdullahi a gurin nunin shirin fim din turanci da suka fito a ciki

Taurarin fina-finan Hausa, Sani Musa Danja kenan da Nafisa Abdullahi da shahararren mawakin Najeriya, 2face Idibia a gurin nunin shirin fim din turanci da suka fito a ciki me suna In Love and Ashes.No comments:

Post a Comment