Saturday, 31 March 2018

Sani Musa Danja tare da abokiyar aikinshi

Tauraron fina-finan Hausa da turanci, Sani Musa Danja, Zaki kenan tare da wata abokiyar aikinshi a gurin nunin wani fin din turanci da suka halarta.

No comments:

Post a Comment