Friday, 30 March 2018

Sani Musa Danja ya shiga jerin taurarin fina-finan turanci 100 na Najeriya

Tauraron fina-finan Hausa da turanci, Sani Musa Danja ya shiga sahun taurarin fina-finan kudu dari da sukafi shahara, an karramashi da wannan kyautarne a wani taro na musamman da akayi, muna tayashi murna da fatan Allah ya kara daukaka.

No comments:

Post a Comment