Tuesday, 6 March 2018

Sani Musa Danja, Zaki

Tauraron fina-finan Hausa da turanci, Sani Musa Danja kenan tare da abokiyar aikinshi, Halima Yusuf yayin da suke aikin daukar wani shirin fim din turanci da suka fito a ciki, hotunan nasu sun kayatar sosai, muna musu fatan Alheri.No comments:

Post a Comment