Saturday, 3 March 2018

Sarki da Dan Sarki: Ali Nuhu da danshi Ahmad

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki kenan tare da danshi Ahmad a wannan hoton nasu da suka sha fararen kaya, sun haskaka sosai, muna musu fatan Alheri.No comments:

Post a Comment