Wednesday, 7 March 2018

Sarki da Dan Sarki: Ali Nuhu da Danshi Ahmad

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki kenan tare da danshi wanda shima jarumine a masana'antar fim din ta Hausa, watau Ahmad, muna musi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment