Wednesday, 7 March 2018

Sarki da 'yar sarki: Ali Nuhu da diyarshi Fatima

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu Sarki kenan a wannan hoton da yake tare da diyarshi Fatima, ya bayyana cewa daya daga cikin manyan kyautukan da Allah ya mishi a rayuwa itace kyautar diya da ya bashi.


Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment