Tuesday, 13 March 2018

Sevilla ta cire Man U daga gasar zakarun turai

Sevilla ta cire Manchester United daga gasar cin kofin zakarun turai bayan da suka tashi wasan da suka buga yau Sevillan na cin biyu ita kuwa Manchester United na cin daya. Ranar Laraba Chelsea da Barcelona zasu buga nasu wasan.


A wata hira da yayi da manema labarai, Fabregas ya bayyana cewa zaiyi kokarin hana Messi katabus a wasan da zasu buga duk da cewa yasan hakan ba abune me sauki ba.

Lokaci dai zai nuna.

No comments:

Post a Comment