Friday, 16 March 2018

Shagalin bikin Fatima Dangote na cigaba da gudana

Iyalan gidan attajirin dan kasuwa, Muhammad Indimi kenan a gurin shagalin auren diyar Dangote, Fatima, muna fatan Allah yasa ayi biki a gama lafiya kuma ya sanya Alheri a wannan auren.No comments:

Post a Comment