Thursday, 1 March 2018

Sheikh Isa Ali Pantami ya taya dalibanshi murnar kammala jami'ar Madina

Wadannan wasu daliban Sheikh Isa Ali Pantami ne daga kasar Saudiyya, jami'ar kasa da kasa dake Madina, malam ne ya saka hotunan wadannan dalibai yake tayasu murnar kammala karatunsu inda yace dalibanshine da ya koyar dasu darussan ilimi daban-daban.Muna fatan Allah ya albarkaci wannan karatu nasu, malam kuma Allah ya kara basira.

No comments:

Post a Comment