Tuesday, 6 March 2018

Shugaba Buhari da Bukola Saraki suna halartar bikin ranar 'yanci na kasar Ghana

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan tare da kakakin majalisar Dattijai, Bukola Saraki a yayin da suke halartar bikin zagayowar ranar 'yancin kasar ta Gahana. Muna fatan Allah yasa su gama su dawo lafiya.

No comments:

Post a Comment