Thursday, 29 March 2018

Shugaba Buhari da gwamnan Legas Ambode

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari tare da gwamnan Legas, Akinwunmi Ambode kenan a ofishinshi yayin da shugaba Buharin ke ziyarar aikin kwanaki biyu a jihar. Hoton ya kayatar.

No comments:

Post a Comment